Podchaser Logo
Home
Barka Da Warhaka

Sarewa Radio

Barka Da Warhaka

A weekly Society and Culture podcast
Good podcast? Give it some love!
Barka Da Warhaka

Sarewa Radio

Barka Da Warhaka

Episodes
Barka Da Warhaka

Sarewa Radio

Barka Da Warhaka

A weekly Society and Culture podcast
Good podcast? Give it some love!
Rate Podcast

Episodes of Barka Da Warhaka

Mark All
Search Episodes...
Kilishi, wani abincine na kasaita a kasar Hausa, wanda yake da sunaye daban daban misali a turanci ana kiransa da "Beef Jerky". Kasan cewar Amurka bata bari a shigo da nama Hausawa mazauna yammacin duniyar na fama da rashin Kilishi, Hakan yasa
A yau mun zanta ne da Sani TY Sha'aban wanda aka fi sani da Freiiboi mawaki dan shekaru 15, kan irin burin shi a rayuwa da kuma irin gatan da yasamu na tallafi da kuma kwarin gwiwa daga waurin mahaifinsa.
A yau mun tattauna da mawakin zamani Abdul Amdaz wanda ke rera waka da salon Hausa Sudaniyya.
Shin ko yawaitar sabbin wayoyin hannu na zamani ya kashewa masu sana'ar daukan hoto kasuwa? Mun tattauna da Lawal Abdullahi Matazu, Mai daukan hoto, gami da zayyanar rubutu (Graphics designing) inda ya warware mana zare da abawa.
A yau munyi duba ne kan Podcast, ma'anarsa da tarihinsa da kuma bukatar karbuwarsa a wurin matasa musamman masu magana da harshe Hausa a fadin duniya.
Ba 'boyayyen abu bane mafi yawancin iyaye basa tallafawa yaransu wajen kara musu kwarin gwiwa a bangaren wasanni da hikimomi na yau da gobe. TY Sha'aban wanda aka fi sane da (Shaba) ya bambamta da sauran iyaye domin kuwa shi yana tallafawa dans
Matsalar fyade, matsala ce da ta zama ruwan dare musaman a arewacin Najeriya, inda a yan kwanakin nan rahotanni suka yawaita akan fyade musamman ga kana nan yara maza da mata har ma da jarirai. Saboda haka ne a cikin wannan shirin muka gayyato
A cikin shirin "Barka da Warhaka" kashi na farko mun gayyato Maryam Bugaje, 'Yar Jarida kuma mai fashin bakin akan lamuran yau da kullum inda muka tattauna game da zanga zangar da ta barke a Amurka sakamon cin zarafin bakaken fata da jami'an 'Y
"Barka da Warhaka", shiri ne da ke sakarwa matasa linzamin bayyana ra’ayinsu a siyasa, zamantakewa, tattalin arziki da sauran batutuwan rayuwa ba tare da takunkumi ba. Zamani...riga
Rate

Join Podchaser to...

  • Rate podcasts and episodes
  • Follow podcasts and creators
  • Create podcast and episode lists
  • & much more

Unlock more with Podchaser Pro

  • Audience Insights
  • Contact Information
  • Demographics
  • Charts
  • Sponsor History
  • and More!
Pro Features